Karatun Kitabusshifa na 교수 Sheik Umar Sani Fagge, Wanda ya kunshi ilmai kala kala da Kuma karantarwa kamar yadda Malam yasaba Yi akoda yaushe, dafatan zamuyi amfani da abinda Zamu saurara l, Allah ya sakawa da mafificin alkhairi Ameen.
더 보기