Saleem Smart Album 소개
Saleem smart album Sabon album ne na Mawaki Salim Dan asalin Garin Jos, Kuma wannan kundin Yana Dauke da zafafan wakokin Mawakin Masu sanyaku nishadi da annushuwa a Yayin da kuke sauraran, kada dai ku manta wannan album din na Dauke da wakokin saleem smart ne Kuma Zaku iya sauke wannan application din a wayoyin ku na Salula.
더 보기