Wannan application din Yana Dauke da wakokin Mawaki Ado isa, Wanda Akafi sani Ado Gwanja, Wanda ya saba Kawo zafafan wakoki Musamman ma ga iyayan gidansa wato mata, Amma a wannan Karan yace har mazan mq bazai bari ba Suma seya wakesu.
더 보기