Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Al-ƙur'ani Mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa
Quran Audio Library
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa APK 다운로드
평가 4
카테고리 교육
패키지 네임 online.smartech.quran.hausa
다운로드 수 5+
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa 소개
Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar 씨킨 반-아이.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.

***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa

설계 및 개발: https://smartech.online

더 보기
APK 다운로드
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa APK의 다운로드를 제공하지 않습니다. Goggle Play로 이동하여 다시 시도하여 주세요
Google Play
Play Store에서 다운로드
1. "Play Store에서 다운로드"를 클릭합니다
2. Play Store에서 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa(을)를 다운로드 받습니다
3. Alƙurani Mai Girma Quran Hausa(을)를 실행하여 플레이 합니다
Alƙurani Mai Girma Quran Hausa APK에 관한 자주 묻는 질문

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa(은)는 안전하나요?

더 보기

XAPK 파일이란 무엇인가요? XAPK 파일을 어떻게 설치해야 하나요?

더 보기

PC에서 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa(을)를 플레이할 수 있나요?

더 보기

인기 검색